World News – UK – Iran ta lashi takobin dahkar Fansar kisan masanin kimiyyar nukiliyarta – BBC News Hausa

0
10

. .

Iran ta lashi takobin Ranar Juma’a.

Mai ba jagoran juyin juya halin ƙasar shawara kan harkokin soji, Hossein Dehghan, ya sha alwashin  » rusa wadanda ke da hannu a kisan  ».

Hukumomin leƙen asirin ƙasashen yamma sun yi imanin cewa Fakhrizadeh na bayan wani shiri na ƙera makaman nukiliyar Iran. Sai dai ƙasar ta dage kan cewa shirinta na nukiliya na lumana ne.

Ministan Harkokin Wajen Iran Mohammad Javad Zarif, ya yi kira ga kasashen duniya da su « la’anci wannan aikin ta’addanci na kasa da kasa ».

« ‘Yan ta’adda sun kashe fitaccen masanin kimiyyar Iran a yau », in ji shi a cikin wani sakon Twitter.

Jakadan Iran na Majalisar Dinkin Duniya Majid Takht Ravanchi ya ce kisan ya saba wa dokokin kasa da kasa.

An ambaci sunan Fakhrizadeh musamman a jawabin Firai ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu game since shirin nukiliyar Iran a watan Afrilun 2018.

A Sanarwar da ta fitar ranar Juma’a, ma’aikatar tsaron Iran ta ce « Wasu ‘yan ta’adda dahke da makamai sun hari motar da ke dahke da Mohsen Fakhrizadeh, shugaban fannin bincike da tsare-tsare na ma Aikatar. « 

« Bayan dauki ba dadi tsakanin ‘yan ta’addan da masu tsaron lafiyarsa, Mr. Fakhrizadeh ya samu munanan raunuka inda alias garzaya da shi asibiti. « 

« Abin takaici shi ne, yunkurin likitoci na ceto rayuwarsa ya ci tura kuma a mintuna kadan da suka wuce ya mutu. « 

Kafafen watsa labaran Iran sun ruwaito cewa maharan sun bude wuta kan motar masanin kimiyyar nukiliyar.

Do da farko rahotanni sun ce an samu fashewar wani abu a garin Absard, abin da ganau suka ce ya yi sanadin mutuwar « mutum uku ko hudu, wadanda su ka ce ‘yan ta’adda ne ».

© 2020 BBC. BBC ba za ta dahki alhakin abubuwan da wasu shafukan daban suka wallafa ba. Karanta hanyoyin da muke bi dangane da adireshin waje.

Iran, Mohsen Fakhrizadeh-Mahabadi

World News – GB – Iran ta lashi takobin dahkar Fansar kisan masanin kimiyyar nukiliyarta – BBC News Hausa

Ref: https://www.bbc.com

QU’EN PENSEZ-VOUS?

Abonnez-vous à notre chaîne Youtube en cliquant ici: EBENE MEDIA TV

Vidéo du jour:

Donnez votre point de vue et aboonez-vous!

[gs-fb-comments]

Votre point de vue compte, donnez votre avis

[maxbutton id= »1″]